Psalms 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka saurare kalmomina, ya Ubangiji, ka ji ajiyar zuciyata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَسَ كُنّٜىٰ غَ مَغَنَاتَ، كَكُمَ جِ تُنَانِنْ ذُوثِيَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kasa kunne ga kalmomina, ya Ubangiji, Ka kuma ji ajiyar zuciyata.