Psalms 5:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ba Allahn da yake jin daɗin mugu ba ne; gama kana gāba da dukan masu aikata mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا كَيْ بَ اللَّهْ مَيْ جِنْ دَاطِنْ مُغُنْتَا بَنٜىٰ؞ بَاكَ بَرِنْ مُوغَيٜىٰ سُكَسَنْثٜىٰ أَغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ba Allah mai yarda da aikin kuskure ba ne, Ba ka yarda da mugunta a gabanka.