Psalms 50:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce ina jin yunwa ai, ba sai na faɗa muku ba, gama duniyar nawa ne, da kome da yake cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَا إِنَجِنْ يُنْوَ، بَذَنْ ضُواْڧٜىٰكُ عَبِنْثِ بَ، غَمَا دُونِيَا دَ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْتَ، نَوَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Da ina jin yunwa ba sai na faɗa muku ba, Gama da duniya da dukan abin da yake cikinta nawa ne.