Psalms 50:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun yi waษannan abubuwa na kuwa yi shiru; kun ษauka gaba ษaya ni kamar ku ne. Amma zan tsawata muku in kuma zarge ku a fuskarku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ุฏููููู ููุทููููููุ ูููู ุดูุถูุ ุณููู ูููู ุทููููููู ููู
ูุฑูููููููฐุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุฐููู ฺูุงููุชูุง ู
ูููุ ุฐููู ฺขูุทูุง ู
ููู ฺููููขููููู ุงููุนูุฏููุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun aikata waษannan duka, ni kuwa ban ce kome ba, Saboda haka kuka zaci ni kamar ku nake. Amma yanzu zan tsauta muku, In bayyana muku al'amarin a fili.