Psalms 50:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allahnmu yana zuwa ba kuwa zai yi shiru ba; wuta mai cinyewa a gabansa, babban hadari kuma ya kewaye shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ูŠูŽู†ูŽ ุฐููˆูŽุงุŒ ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุดูุถูุจูŽุŒ ูˆูุชูŽุง ู…ูŽูŠู’ ุซูู†ู’ูŠูœู‰ูฐูˆูŽ ุชูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุฑู ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahnmu ya zo, ba a ษ“oye yake ba, Wuta mai cinyewa na tafe a gabansa, Babban hadiri kuwa na kewaye da shi.