Psalms 50:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba na bukatan bijimi daga turkenku ko awaki daga garkunanku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَانَ كَرْٻَرْ بِجِمَيْ دَغَ غِدَنْكُ، كُواْ أَوَكِ دَغَ غَرْكٜىٰنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba na bukatar bijimai daga gonakinku, Ko awaki daga garkunanku.