Psalms 51:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka mayar mini farin cikin cetonka ka kuma ba ni ruhun biyayya, yă riƙe ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيَرْ مِنِ ڢَضٍ ثِكِ نَثٜىٰتُوانْكَ، كَبَانِ رُوحٌ بِيَيَّ دَ ذَيْ رِڧٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sāke mayar mini da farin ciki na cetonka, Ka ƙarfafa ni da zuciya ta biyayya.