Psalms 51:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ka farin ciki a hadaya, ai da na kawo; ba ka jin daɗin hadayun ƙonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ هَدَايَ ثٜىٰ كَكٜىٰ جِنْ دَاطِنْتَ، أَيْ دَ نَمِيڧَ مَكَ؞ عَمَّا هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا بَاتَ غَمْشٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ka son sadakoki, ai, da na ba ka, Ba ka jin daɗin hadayun ƙonawa.