Psalms 51:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hadayun Allah su ne karyayyen ruhu; karyayyiya da kuma zuciya mai tuba, Ya Allah, ba za ka ฦi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงูููููู ุ ููุฏูุงูู ุชูุบูุณูููููฐ ุงููููุฑูููููุ ุนูุชูุซูููฐ ุญููููู ุณฺูููงููู ููููุ ุญููููู ุณฺูููงููู ูููู ุฏู ุฐููุซูููุง ู
ููู ุชููุจู ุจูุฐูุงฺููงูุจูุ ููุง ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hadayata, ita ce halin ladabi, ya Allah, Zuciya mai ladabi da biyayya, Ba za ka ฦi ba, ya Allah.