Psalms 51:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka za a kasance da hadayu masu adalci, hadayun ƙonawa ɗungum don su faranta ka; sa’an nan za a miƙa bijimai a bagadenka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نٜىٰ ذَاكَجِے دَاطِنْ هَدَايُ نَعَّيْنِحِ، هَدَايُنْ ڧُواْنَاوَا ذَاسُ ذَمَ مَكَ أَبِنْ كَرْٻَ، تَرٜىٰدَ وَطَنْدَ عَكَ مِيڧَ مَكَ طُنْغُمْ؞ ذَاعَمِيڧَ هَدَايُنْ بِجِمَيْ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ka ji daɗin hadaya ta ainihi, Da dukan hadayun ƙonawa. Za a miƙa bijimai hadayu a bisa bagadenka.