Psalms 51:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka wanke dukan kurakuraina ka tsarkake ni daga zunubina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْكٜىٰنِ سَرَيْ دَغَ لَيْڢُواْڢِنَ، كَڟَبْتَثٜىٰنِ دَغَ ذُنُبَيْنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka wanke muguntata sarai, Ka tsarkake ni daga zunubina!