Psalms 51:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kaษai na yi wa zunubi na yi abin da yake mugu a idonka, ta haka an tabbatar kai mai gaskiya saโad da ka yi magana aka kuma nuna kai mai adalci ne saโad da ka hukunta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููููฐ ููุทููู ููููู
ููู ุฐููููุจูุ ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ู
ููุบู ุงููุนูุฏููุงููููุ ุฏูููููููฐ ูููููููู ุบูุณููููู ุงูู ุดูุฑููุนูุฑูููุ ุญูููููุซูููุฏู ูููู ุฏูููุฏูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi maka zunubi, kai kaษai na yi wa, Na kuwa aikata mugunta a gare ka. Daidai ne shari'ar da ka yi mini, Daidai ne ka hukunta ni.