Psalms 51:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ɓoye fuskarka daga zunubaina ka kuma shafe dukan kurakuraina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جُويَا ڢُسْكَرْكَ دَغَ ذُنُبَيْنَ، كَكَوَرْدَ دُكَنْ لَيْڢُواْڢِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kawar da fuskarka daga zunubaina, Ka shafe duk muguntata.