Psalms 52:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me ya sa kake fariya game da mugunta, kai babban mutum? Me ya sa kake fariya dukan yini, kai da kake abin kunya a idanun Allah?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููฐููุณูุง ููููููฐ ุชูุงฺงูู
ู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุฑูููุ ููุง ูููู ุจูุจูููู ู
ูุชูู
ูุ ู
ูููฐููุณูุง ููููููฐ ุชูุงฺงูู
ู ุฏููููู ููููุ ููุง ูููู ู
ููู ููููููุชูุฑูุฏู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me ya sa kake fariya da muguntarka, Ya kai, babban mutum? ฦaunar Allah tana nan a koyaushe.