Psalms 52:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kana ƙaunar mugunta fiye da alheri, ƙarya a maimakon faɗin gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَا ڢِسُوانْ عَيْكَتَ مُغُنْتَا ڢِيٜىٰدَ أَلْحٜىٰرِ، دَ ڢَطِنْ ڧَضْيَا ڢِيٜىٰدَ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana ƙaunar mugunta fiye da nagarta, Kana kuwa ƙaunar faɗar ƙarya fiye da gaskiya.