Psalms 52:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce Allah zai kai ka ga madawwamiyar hallaka. Zai fizge ka yă yayyage ka daga tentinka; zai tumɓuke ka daga ƙasar masu rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ اللَّهْ ذَيْ هَلَكَاكَ حَرْ أَبَدَا، ذَيْ كَامَكَ يَڢِظْغٜىٰكَ دَغَ غِدَنْكَ، ذَيْ تُمْٻُكٜىٰكَ دَغَ دُونِيَرْ مَاسُ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka Allah zai ɓata ka har abada, Zai kama ka, yă jawo ka daga alfarwarka, Zai kawar da kai daga ƙasar masu rai.