Psalms 52:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œYanzu, ga mutumin da bai mai da Allah mafakarsa ba amma ya dogara a yawan arzikinsa ya kuma yi ฦ™arfi ta wurin hallaka waษ—ansu!โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุฏููˆุจูŽุŒ ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽูŠู’ ฺขูŽุฑู ุฏูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺงู ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ูปููŠูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽุฏููˆุงู’ุบูŽุฑูŽ ุบูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุฏููˆูƒููŠูŽุฑู’ุณูŽุŒ ูŠูŽฺงูŽุฑู’ฺขูŽฺขูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุซููƒูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ุณูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œDuba, ga mutumin da bai dogara ga Allah Don ya sami zaman lafiyarsa ba. A maimakon haka, sai ya dogara ga wadatarsa. Yana neman zaman lafiyarsa ta wurin muguntarsa.โ€