Psalms 53:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wawa ne kawai yakan ce a zuciyarsa, โBa Allah.โ Sun lalace, kuma hanyoyinsu ba su da kyau; babu wani mai aikata abu mai kyau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููุง ููููููุซูููฐ ุงูู ุฑูููุณู ยซุจูุงุจู ุงูููููู ุยป ุณููู ุถููปูุ ูููููููุงูููููุณู ููุจููู ฺจูู
ู ููููฐุ ุจูุงุจููููู ู
ููููููู ููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wawaye sukan ce wa kansu, โBa Allah.โ Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.