Psalms 53:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu aikata mugunta ba sa taษa koyo? Suna cin mutanena kamar yadda ake cin burodi, ba sa kuma kira ga Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุจูุณู ุฏู ุณููู ููููฐุ ุฏููููู ู
ูุงุณู ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุงุ ุจูุณู ุณููู ุจูุ ุณููููู ุซูููููููฐ ู
ูุชูููููฐูู ููู
ูุฑู ุบูุฑูุงุณูุ ุจูุงุณู ููู
ููููู ููุฑูุง ุบู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce, โAshe, ba su sani ba? Ashe, mugayen nan jahilai ne? Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke rayuwa, Ba sa yin addu'a gare ni.โ