Psalms 53:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kash, da ceton Isra’ila zai fito daga Sihiyona mana! Sa’ad da Allah ya sāke arzuta mutanensa, bari Yaƙub yă yi farin ciki Isra’ila kuma yă yi murna!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَا عَثٜىٰ ثٜىٰتُواْ يَذُواْ وَ إِسْرَٰٓءِيلَ دَغَ سِهِيُواْنَ مَنَ! سَعَدَّ اللَّهْ ذَيْ مَيَرْوَ جَمَعَرْسَ دَ أَلْبَرْكُنْتَ، ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ ذَاتَيِ مُرْنَ، جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاتَيِ ڢَضٍ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā ma ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona! Sa'ad da Allah ya sāke arzuta jama'arsa, Zuriyar Yakubu za ta yi farin ciki, Jama'ar Isra'ila kuwa za ta yi murna.