Psalms 55:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dare da rana suna yawo a kan katanga; mugun hali da zargi suna a cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَرٜىٰ دَ رَانَ مَاسُ نٜىٰمَنْ ڢَطَ سُنَ ذَاغَيَ عَكَنْ كَتَنْغَرْ بِرْنِنْ؞ مُغُنْتَادَ ڢَطَ سُنْثِكَ بِرْنِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dare da rana suna ta yawo a kan garu suna ta kewaye birnin, Birnin kuwa cike yake da laifi da wahala.