Psalms 55:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rundunar hallaka suna aiki a cikin birni; barazana da ƙarairayi ba sa taɓa barin titunanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَلَّكَ تَثِكَ بِرْنِ تَكُواْعِنَ، دَنِّيَ دَ ثُوتَا سُنَ ذَاغَيَ عَتِيتُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai hallaka a ko'ina, Tituna suna cike da azzalumai da 'yan danfara.