Psalms 55:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce abokin gāba ne ke zagina, da na jure da shi; da a ce maƙiyi yana tā da kansa a kaina, da na ɓoye daga gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاعَثٜىٰ مَيْ ڧِينَ نٜىٰ يَكٜىٰ مِنِ بَعَ، دَ نَجِمْرٜىٰ؞ دَاعَثٜىٰ أَبُواْكِنْ غَابَنَ نٜىٰ يَكٜىٰ رٜىٰنَنِ، دَ سَيْ إِنْ ٻُيَ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da a ce maƙiyina ne yake mini ba'a, Da sai in jure. Da a ce abokin gābana ne yake shugabancina, Da sai in ɓuya masa.