Psalms 55:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kai ne, mutum kamar ni, abokina, abokina na kurkusa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَيْنٜىٰ نَكُسَ دَنِے، أَبُواْكِنْ عَيْكِنَ نٜىٰ، أَبُواْكِينَ نَكُرْكُسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kai ne, aminina, Abokin aikina ne, abokina ne kuma!