Psalms 55:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda na taɓa jin daɗin zumunci da shi sosai yayinda muke tafiya tare a taron jama’a a gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا مُكَنْيِ زُمُنْثِ سُواْسَيْ دَمُكٜىٰ تَڢِيَ تَرٜىٰ أَ غِدَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā mukan yi taɗi da juna ƙwarai, Mukan tafi Haikali tare da sauran jama'a.