Psalms 55:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah, yana mulki har abada, zai ji su yă kuma azabtar da su, mutanen da ba sa taɓa canja hanyoyinsu kuma ba sa tsoron Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ وَنْدَ يَكٜىٰ مُلْكِ تُنْدَا، يَجِنِ يَدَنّٜىٰسُ، غَمَا سُنْڧِے سُثَنْجَ كُمَ بَاسَ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah, shi wanda yake mulki tun fil azal, Zai ji ni, zai kore su. Ba abin da suka iya yi a kai, Domin ba su tsoron Allah.