Psalms 55:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ce, “Kash, da a ce ina da fikafikan kurciya mana! Ai, da na yi firiya na tafi na huta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَثٜىٰ، «دَمَا عَثٜىٰ إِنَدَ ڢِكَڢِكَيْ كَمَرْ كُرْثِيَ! أَيْ! دَ ذَنْ تَاشِ إِنْتَڢِے إِنْهُوتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce, “Da a ce ina da fikafikai kamar kurciya, Da sai in tashi, in tafi, in nemi wurin hutawa!