Psalms 55:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka rikitar da mugaye, ya Ubangiji, ka birkitar da maganarsu, gama na ga rikici da faɗa a cikin birni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا عُبَنْ‌غِجِ ، بَرِ كَرُشٜىٰ شِرْيٜىٰ شِرْيٜىٰنْسُ، كَكُمَ رِكِتَرْدَ هَرْشٜىٰنْسُ، غَمَا نَاغَ تَاشِنْ حَنْكَلِ دَ تَاوَيٜىٰ عَبِرْنِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hallaka su, ya Ubangiji, ka birkitar da maganarsu, Gama na ga hargitsi da tawaye a birni.