Psalms 56:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka lissafta makokina; ka jera hawayena a littafinka, ba a rubuce suke a cikin littafinka ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู„ูุณู‘ูŽฺขู’ุชูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุฑู’ ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุดูŽุงุŒ ูƒูŽุงุนูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู‡ูŽูˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ูŽุž ุจูŽุนูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ูƒูŽุจูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka san irin wahalar da nake sha, Kana riฦ™e da lissafin yawan hawayena. Ashe, ba a rubuce suke a littafinka ba?