Psalms 57:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aika daga sama ya kuwa cece ni, yana tsawata wa waɗanda suke fafarata da zafi; Allah yakan aika da ƙaunarsa da amincinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ عَيْكَ دَ تَيْمَكُواْ دَغَ سَمَ يَثٜىٰثٜىٰنِ، ذَيْ ڟَاوَتَا وَمَاسُ تَاسَرْ مِنِ؞ اللَّهْ ذَيْ نُونَ مِنِ ڧَوْنَرْسَ دَ أَمِنْثِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga sammai Allah zai amsa mini, Zai kori waɗanda suka tasar mini, Allah zai nuna mini madawwamiyar ƙaunarsa da amincinsa.