Psalms 58:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sam, a zuciyarku kuna ƙirƙiro rashin adalci, da hannuwanku kuma kuna tā da hargitsi a duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمْ! كُو دَيْ، كُنَ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰنْ مُغُنْتَا أَذُوثِيَارْكُ، عَيْكِنْ حَنُّوَنْكُ شِينٜىٰ تَادَ حَنْكَلِ عَدُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A'a, tunanin muguntar da za ku aikata kaɗai kuke yi, Kuna aikata laifofin ta da hargitsi a ƙasar.