Psalms 58:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kakkarya haƙoran a bakunansu, ya Allah; ka yayyage fiƙoƙin zakoki, ya Ubangiji!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، كَكَّرْيَ هَڧُواْرَنْ دَسُكٜىٰ ثِذُواْ دَسُو! يَا يَهْوٜىٰهْ ، ثِثِّرٜىٰ هَڧُواْرَنْ ذَاكُواْكِنَّنْ مَاسُ ڧَرْڢِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kakkarya haƙoransu, ya Allah, Ka ciccire fiƙoƙin waɗannan zakoki masu zafin rai, ya Ubangiji!