Psalms 59:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah mai ƙaunata. Allah zai sha gabana zai kuma sa in yi dariya a kan waɗanda suke magana marar kyau a kaina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
اللَّهْ نَمَيْ ڧَوْنَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، ذَيْ كُوَ ذُواْ وُرِينَ، اللَّهْ نَا ذَيْسَا إِنْغَا ڢَاطُوَرْ مَاسُ ڧِينَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahna wanda yake ƙaunata, zai zo gare ni, Zai sa in ga an kori magabtana.