Psalms 59:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kuɓutar da ni daga masu aikata mugunta ka kuma cece ni daga masu kisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ مَاسُ عَيْكَتَ مُغُنْتَا، كَثٜىٰثٜىٰنِ دَغَ مَاسُ ظُبْدَ جِنِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni daga waɗannan mugaye, Ka tsirar da ni daga masu kisankan nan!