Psalms 59:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba yadda suka kwanta suna jirana! Mugaye suna ƙulle-ƙullen gāba da ni ba saboda wani dalili ko na yi wa wani zunubi ba, ya Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبَ! سُنَ جِرَا سُكَشٜىٰنِ، مُوغَيٜىٰ سُنَ ڧُلّٜىٰ ڧُلّٜىٰنْ غَابَادَنِے؞ وَنَّنْ بَسَبُواْدَ ذُنُوبِنْ غَنْغَنْثِ كُواْ ذُنُوبِنْدَ نَيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duba! Suna jira su auka mini, Mugaye suna taruwa gāba da ni, Ba domin wani zunubi ko wani laifin da na yi ba,