Psalms 59:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban yi wani laifi ba, duk da haka suna a shirye su fāɗa mini. Tashi ka taimake ni; dubi halin da nake ciki!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَدُواْمِنْ نَيِ وَنِ لَيْڢِے بَ، دَسُكٜىٰ سَوْرِنْ شِرِنْ ڢَاطُواْ مِنِ؞ تَاشِ، كَتَيْمَكٜىٰنِ! دُوبِے حَلِنْ دَ نَكٜىٰثِكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba domin na yi wani laifi ba, ya Ubangiji, Har da suka gaggauta gāba da ni. Kai da kanka ka gani, ya Allah na Isra'ila! Ka tashi ka taimake ni.