Psalms 59:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sukan dawo da yamma, suna wage haƙora kamar karnuka, suna yawo a birni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ يَمَّ سُكَنْ دَاوُاْ سُنَ تَيَٰوُاْ كُواْعِنَ عَبِرْنِ، سُنَ تَهَوْشِ كَمَرْ كَرْنُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da maraice suka komo, Suna yaƙe haƙora kamar karnukan da suke yawo ko'ina a birni.