Psalms 59:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kai, ya Ubangiji, kakan yi musu dariya; kana yi wa dukan waɗannan al’ummai ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَكَنْيِ مُسُ دَارِيَا، كَكَنْيِ وَدُكَنْ أَلْعُمَّيْ بَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kai dariya kake yi musu, ya Ubangiji, Ka mai da al'ummai duka abin bandariya!