Psalms 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Raina yana cikin wahala. Har yaushe, ya Ubangiji, har yaushe?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، ذُوثِيَاتَ تَدَامُ ڨُورَيْ، حَرْ يَوْشٜىٰ ذَنْيِ تَجِرَا؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk na damu ƙwarai da gaske. Sai yaushe wannan zai ƙare, ya Ubangiji?