Psalms 6:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu wanda yakan tuna da kai sa’ad da ya mutu. Wa ke yabonka daga kabari?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا عَثِكِنْ مَتَتُّو، وَ ذَيْ تُنَ دَكَيْ؟ بَاوَنْدَ ذَيْ يَبٜىٰكَ أَوُرِنْ ذَمَنْ مَتَتُّو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a tuna da kai a lahira ba, Ba wanda zai yabe ka a can!