Psalms 60:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ga waɗanda suke tsoronka, ka ɗaga tuta don a buɗe gāba da baka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَتَادَ تُوتَ تَذَمَ عَلَمَ دُواْمِنْ مَاسُ ڟُواْرُوانْكَ سُتَتَّارُ دُواْمِنْ سُكُٻُتَ وَ هَرْبِنْ بَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ta da tuta ga masu tsoronka, Domin su juya su gudu daga abokin gāba.