Psalms 60:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece mu ka kuma taimake mu da hannunka na dama, domin waɗanda kake ƙauna su kuɓuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَمْسَ مَنَ، كَثٜىٰثٜىٰمُ دَ حَنُّنْ دَامَنْكَ، دُواْمِنْ وَطَنْدَ كَكٜىٰ ڧَوْنَ سُكُٻُتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece mu da ƙarfinka, ka amsa addu'ata, Domin jama'ar da kake ƙauna ta sami cetonka.