Psalms 61:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina marmari in zauna a tentinka har abada in sami mafaka a cikin inuwar fikafikanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ إِنْ كَسَنْثٜىٰ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْكَ مَيْ ڟَرْكِے حَرْ أَبَدَا، بَرِ إِنْ سَامِ ذَمَنْ لَاڢِيَ عَڧَرْڧَشِنْ ڢِكَڢِكَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yarda in zauna a alfarwarka dukan kwanakin raina, Ka yarda in sami zaman lafiya a ƙarƙashin fikafikanka.