Psalms 61:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ƙara kwanakin ran sarki, shekarunsa su kasance a zamanai masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَڧَارَ وَسَرْكِے ڟَوُانْ ݣُونَكِنْسَ، كَسَا يَرَايُ دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ƙara wa sarki tsawon rai, Ka sa ya rayu dukan lokaci!