Psalms 61:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari yă yi mulki a gaban Allah har abada; ka sa ƙaunarka da amincinka su tsare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، بَرِ كَسَا يَيِ مُلْكِ أَغَبَنْكَ حَرْ أَبَدَا، كَسَا ڧَوْنَرْكَ دَ أَمِنْثِنْكَ سُكِيَايٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa ya yi mulki har abada a gabanka, ya Allah, Ka tsare shi da madawwamiyar ƙaunarka, da amincinka.