Psalms 62:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yaushe za ku tasar wa mutum guda? Dukanku ne za ku kā da shi wannan jinganannen bango, wannan rusasshen katanga?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ يَوْشٜىٰ ذَاكُ تَاسَرْوَ مُتُمْ طَيَ؟ دُكَنْكُ كُنَ سُواْ كُكَشٜىٰشِ، شِ دَيَكٜىٰ كَمَرْ بَنْغُواْ مَرَرْ ڧَرْڢِے كُواْ كُمَ كَتَنْغَرْ دَ تَكُسَنْ ڢَاطُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har yaushe dukanku za ku fāɗa wa wani don ku yi nasara da shi, Kamar rusasshen garu, Ko kuma dangar da ta fāɗi?