Psalms 62:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun kintsa sosai su tumɓuke shi daga matsayinsa mai martaba; suna jin daɗi yin ƙarairayi. Sukan sa wa mutum albarka da bakinsu, amma a zuciyarsu la’antawa suke yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِرِنْسُ كَطَيْ شِينٜىٰ سُتُمْٻُكٜىٰ شِ دَغَ مَڟَيِنْسَ نَغِرْمَ، سُنَ جِنْ دَاطِنْ يِنْ ڧَضْيَا؞ سُكَنْ سَا وَمُتُمْ أَلْبَرْكَ دَ بَاكِنْسُ، عَمَّا عَثِكِنْ ذُوثِيَارْسُ لَعَنْتَوَ سُكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba abin da kuke so, sai ku ƙasƙantar da shi daga maƙaminsa na daraja, Kuna jin daɗin yin ƙarairayi. Kuna sa masa albarka, Amma a zuciyarku la'antarwa kuke yi.