Psalms 62:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku dogara a gare shi a duk lokuta, ya mutane; ku faɗi albarkaci bakin zukatanku a gare shi, gama Allah ne mafakarmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا جَمَعَ، كُدُواْغَرَ غَ اللَّهْ كُلُّمْ، كُڢَطَا مَسَ دُكَنْ ذُوثِيَارْكُ، غَمَا اللَّهْ شِينٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya jama'ata, ku dogara ya Allah a kowane lokaci! Ku faɗa masa dukan wahalarku, Gama shi ne mafakarmu.