Psalms 63:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Allah, kai ne Allahna, da nacewa na neme ka; raina yana ฦ™ishinka, jikina yana marmarinka, cikin busasshiyar ฦ™asar da ta zozaye inda babu ruwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูƒูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽุงุŒ ุฏูŽู†ูŽุงุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู†ูŽู†ูœู‰ูฐู…ูœู‰ูฐูƒูŽุž ุฑูŽูŠู’ู†ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑูู†ู’ูƒูŽุŒ ุฌููƒููŠู†ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฌูู†ู’ ฺงูุดูู†ู’ูƒูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ุฏูŽ ุชูŽุจููˆุดูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุง ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุง ุถููˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allah, kai ne Allahna, Ina sa zuciya gare ka. Duk niyyata ta nemanka ce, Raina yana ฦ™ishinka, Kamar bussasshiyar ฦ™asa, Wadda ta zozaye, ba ta da ruwa.