Psalms 63:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gadona na tuna da kai; ina tunaninka dukan dare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَايِنْ دَ نَكٜىٰ ݣُونْثٜىٰ أَغَدُواْنَ، إِنَ تُنَانِنْكَ، دُكَنْ دَرٜىٰ إِنَ تَتُنَاوَ دَكَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake kwance a gadona na tuna da kai, Dare farai ina ta tunawa da kai,